Jeirin Sunayen Mazaɓun Ƙaramar Hukumar Kano Munipal
Appearance
(an turo daga Jeirin sSunayen Mazaɓun Ƙaramar Hukumar Kano Munipal)
Ƙaramar Hukumar Kano Municipal tana da mazaɓu guda goma sha ukku (13) da take jagoranta. Ga jerin sunayensu kamar haka:[1]
- Cheɗi
- Ɗan'agundi
- Gandun albasa[2]
- Jakara
- Kankarofi
- Shahuchi
- Sharaɗa
- Sheshe
- Tudun nufawa
- Tudun wuzirchi
- Yakasai
- Zaitawa
- Zango
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-03-19. Retrieved 2022-03-19.
- ↑ https://nigeriadecide.org/polling_unit_category.php?state=Kano&lga=Kano%20municipal