Kabir Ɓarkiya
Appearance
ga Yuni, 2019 - Mayu 2023 ← Kurfi Umaru District: Katsina Central | |||
| Rayuwa | |||
| Sana'a |
Kabir Abdullahi Ɓarkiya (an haife shi a ranar 26 ga Disamban shekara ta 1960) ɗan siyasar Najeriya ne kuma Sanata.[1] Ya kasance mai wakiltar Katsina ta tsakiya a majalisar dattawan Najeriya kuma shine babban darakta na hukumar kula da tituna ta tarayya (FERMA).