As Terlaje
Appearance
(an turo daga Kamar yadda Terlaje)
| Wuri | ||||
|---|---|---|---|---|
| ||||
As Terlaje yanki ne a Saipan, Arewacin Mariana Islands. Yana tsakiyar tsibirin ne. Yana kuma amfani da UTC+10:00 kuma mafi girman makinsa shine ƙafa 233. Tana da yawan jama'a 282. A arewacinta, aƙwai garin Chalan Kiya,kuma daga gabasnsa akwai garin Kannat Tabla.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
