Kambu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kambu wani Abu ne Wanda Yan Dambe ke amfani dashi suna sakawa a hannu su don kare kansu daga abokan fada a filin dambe. Ana daura kambu a Damtse ne kusa da Kafada don neman tsari daga wasu abubuwan da ake tsoro, sai dai Addinin Musulunci Ya haramta amfani da ire-iren su, kamar su laya da dai sauran abubuwan da suka shafi tsubbu.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kambu". Hausa dictionary.com. Retrieved 9 September 2023.