Jump to content

Kathmandu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kathmandu
काठमांडौ (hi)


Wuri
Map
 27°43′N 85°19′E / 27.71°N 85.32°E / 27.71; 85.32
Kullalliyar ƘasaNepal
Province of Nepal (en) FassaraBagmati Province (en) Fassara
District of Nepal (en) FassaraKathmandu District (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 845,767 (2021)
• Yawan mutane 17,103.48 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 49,450,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bisnumati River (en) Fassara da Bagmati River (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 1,400 m
Tsarin Siyasa
• Mayor (en) Fassara Balendra Shah (en) Fassara (30 Mayu 2022)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 01
Wasu abun

Yanar gizo kathmandu.gov.np
Tutar Kathmandu.

Kathmandu (lafazi : /katmandu/) birni ne, da ke a ƙasar Nepal. Shi ne babban birnin ƙasar Nepal. Kathmandu yana da yawan jama'a miliyan biyu da dubu dari biyar, bisa ga jimillar 2019. An gina birnin Kathmandu a karni na takwas kafin haihuwar Annabi Issa.