Kogin Ọhura
Appearance
| Kogin Ọhura | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Tsawo | 134 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 39°02′20″S 175°03′52″E / 39.0389°S 175.0644°E |
| Kasa | Sabuwar Zelandiya |
| Territory |
Manawatū-Whanganui Region (en) |
| Yankin kariya |
Whanganui National Park (en) |
| Hydrography (en) | |
| Tributary (en) |
duba
|
| River mouth (en) |
Whanganui River (en) |
Kogin Ōhura kogi ne dake yammacin Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand. Yana kwararowa kudu daga tushensa kusa da garin Ōhura, kuma yana gudana cikin kogin Whanganui .
A cikin Yuli 2020, Hukumar Kula da Yanayin Kasa ta New Zealand ta bayyana sunan kogin a matsayin Kogin Ōhura bisa hukuma.
