Kogin Kiwi
Appearance
| Kogin Kiwi | |
|---|---|
| General information | |
| Tsawo | 8 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 42°37′45″S 172°14′46″E / 42.6293°S 172.2462°E |
| Kasa | Sabuwar Zelandiya |
| Territory |
Canterbury (mul) |
| River mouth (en) |
Hope River (en) |
Kogin Kiwi kogine sake Tsibirin Kudu ne wanda yake yankin New Zealand . Ɗaya daga cikin maɓuɓɓugar ruwan kogin Hope, yana gudana gabaɗaya arewa maso yamma daga tushen sa a cikin Lake Sumner Forest Park, 4 kilometres (2.5 mi) arewa da Lake Sumner .
Akwai sauran ƙananan magudanan ruwa a New Zealand da ake kira "Rafi Kiwi" ko "Kiwi creek".
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
