Kogin Mangatara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Kogin Mangatera kogine dakeManawatū-Whanganui ne na Tsibirin Arewa wanda yake yankinNew Zealand . Yana gudana arewa maso yamma daga asalinsa a cikin Ruahine Range don isa kogin Rangitikei 25 kilometres (16 mi) gabas da Taihape .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]