Kogin Orere

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Orere
General information
Tsawo 13 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 36°57′28″S 175°14′47″E / 36.9579°S 175.24646°E / -36.9579; 175.24646
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Auckland Region (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
River source (en) Fassara Ōrere Stream (en) Fassara da Kiripaka Stream (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Firth of Thames (en) Fassara

Kogin Ōrere kogi ne dakeAuckland wanda yake yankin Tsibirin Arewa na New Zealand.Yana gudana gabaɗaya arewa maso gabas daga Ragin Hunua, ya isa Firth of Thames a Ōrere Point, kusa da wurin da firth ya faɗaɗa cikin Tekun Hauraki / Tīkapa Moana .

Ma'aikatar Al'adu da Tarihi ta New Zealand ta ba da fassarar "wurin ruwa" don Ōrere .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]