Kogin Waiotu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin Waiotu kogi ne dake Arewa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Ɗaya daga cikin maɓuɓɓugar ruwan kogin Wairua, yana gudana gabaɗaya kudu daga tushensa mai nisan kilomita 15 kudu maso gabas da Kawakawa . Ruwansa ya haɗu da na kogin Whakapara don samar da kogin Wairua .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]