Jump to content

Kogin Waitangi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Waitangi
General information
Tsawo 28 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 35°18′59″S 173°49′28″E / 35.316477°S 173.824494°E / -35.316477; 173.824494
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Far North District (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 308 km²
River mouth (en) Fassara Bay of Islands (en) Fassara

Kogin Waitangi kogi ne dake Arewacin kasa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Ya samo asali ne kusa da bakin tekun arewacin tafkin Ōmāpere kuma yana gudana zuwa gabas zuwa Bay of Islands .Ana ganin zai ƙare ko dai inda ya gangaro sama da Haruru Falls zuwa wani tudun ruwa, ko kuma inda gabar ta buɗe zuwa Te Tī Bay, kusa da gadar da ke tsakanin yankin tarihi na Waitangi da garin Paihia .

Gada ta haye kogin Waitangi daga Paihia zuwa Waitangi
  • Jerin koguna na New Zealand