Kogin Whakatāne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Template:Infobox river Kogin Whakatāne ko Ōhinemataroa babban kogi ne dake Bay of Plenty wanda yake yankinArewacin Tsibirin New Zealand .

Shi ya gudana Ta kusa da ƙaramin garin Ruatāhuna ta Te Urewera, ta isa teku ta garin Whakatāne . Kogin yana da 95 kilometres (59 mi) dogon.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]