Kumekucha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kumekucha
Asali
Lokacin bugawa 1987
Characteristics

Kumekucha shiri ne na shekarar 1987 na Tanzaniya wanda Flora M'mbugu-Schelling ya samar ko shiryawa gami da ba da umarni.[1][2]

Sharhi[gyara sashe | gyara masomin]

Mata sun ɗauki nauyin makomarsu ta hanyar karfafawa kansu ta samun ilimi ta hanyar ba su damar yin tasiri a cikin al'umma.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. M'Mbugu-Schelling, Flora; Catholic Foreign Mission Society of America (1987), Kumekucha = From sunup, Maryknoll World Films : Maryknoll World Video Library [distributor], OCLC 15582203, retrieved 2019-11-03
  2. "Flora M'mbugu-Schelling". African Film Festival, Inc. (in Turanci). 2013-05-14. Archived from the original on 2019-04-12. Retrieved 2019-11-03.
  3. M'Mbugu-Schelling, Flora (1987). "Kumekucha From Sunup". Cite journal requires |journal= (help)
  4. "Afwc_Tanzania". www.africanwomenincinema.org. Archived from the original on 2020-11-12. Retrieved 2019-11-03.