Kuri I na Kanem
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Mutuwa | 1340 (Gregorian) |
| Sana'a | |
Kure Gana Ibn Abdullahi Sarkin Kanem ne. Yana daya daga cikin 'ya'yan Abdullahi guda hudu da suka rasa rayukansu a yayin yaƙin da ake yi da kabilun kudancin tafkin Chadi, wanda wani lokaci ake kira Sao.