La Foa River

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin La Foa kogin New Caledonia ne. Yana da yanki mai girman murabba'in kilomitas 438. Yana kwarara zuwa Teremba Bay da ke gabar da bakin tekun kudu maso yammacin kasar.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Caledonia

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]


</br>