Laurel Aitken
Appearance
Lorenzo"Laurel"Aitken[1] (22 Afrilu 1927 - 17 Yuli 2005) ya kasance mawaƙi na Cuban-Jamaican kuma ɗaya daga cikin majagaba naskakiɗa. Sau da yawa ana kiransa "Mahaifin Ska".[2]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.