Mafici

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Mafici ko fanka na hannu, Wani abune da ake amfanin dashi a wajen fiffita a lokacin zafi. M[1]afici ya kasu Kashi daban-daban akwai na Wanda sarakai ke amfani dashi akwai Wanda ake yi da abun tabarma da dai sauransu

  1. Mafici