Jump to content

Mahmoud Metwalli

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mahmoud Metwalli

Mahmoud El-Metwalli Mohamed Mansour (An haifeshi ranar ga watan Janairun shekara ta 1993A.c) Mahmoud Metwalli ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar wanda ke taka leda a Al Ahly a gasar firimiya ta Masar a matsayin ɗan wasan tsakiya kuma mai tsaron baya.[1][2]

  • Gasar Premier ta Masar: 2019-20 Kofin
  • Masar: 2019-20 Gasar cin
  • Kofin Masar: 2018, 2021
  • CAF Champions League: 2019-20
  • Gasar U-20 ta Afirka: 2013