Malam Inuwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Malam Inuwa Dattijon malami ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud[1], yakasance malami me wa'azi a fina finai a masana'antar kanniwud.[2]

Takaitaccen Tarihin Sa[gyara sashe | gyara masomin]

Mlm Inuwa jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, ya shigo kanniwud da girman sa, malami ne Dake fadakarwa a fina finan sa yake wa'azi Yana kiyaye mutuncin sa, duk fina finan sa na karuwa domin yasan ayoyin alqilur'ani da hadisai. Duk Mai kallon fim nashi ze karu. Mlm Inuwa yayi fina finai da dama a masana'antar, Yan zaman lafiya da kowa a masana'antar, inda har ya dauki nauyin jinyar margayi jarumi sani Garba sk.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]