Jump to content

Mary Makhatho

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
yar hatsamiya

Mary Makhatho (An haifeta a ranar 10 Agusta 1965 - 7 Agusta 2017) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu.[1] An fi saninta da ayyukanta na talabijin a cikin Yizo Yizo, Gaz'lam, Generations da Ga Re Dume.l.[2]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Makhatho ranar 10 ga Agusta 1965 a Soshanguve, Afirka ta Kudu.

A ranar 6 ga watan Yuli 2017, ta ji rauni sosai bayan faɗuwa. Ta buge kai lokacin faɗuwar kuma ta suma. Daga nan aka garzaya da ita asibitin Johannesburg. Bayan kwana huɗu, an mayar da ita asibitin Pretoria kuma an Kaita bangaren kulawa sosai a ranar 10 ga Yuli. Koyaya, ta mutu ranar 7 ga watan Agusta 2017 tana da shekaru 51 ba tare da ta farfado ba. An binne ta a makabartar Block VV a Soshanguve a ranar 14 ga watan Agusta 2017.

YearFilmRoleGenreRef.
2000Soul BuddyzBeautyTV series
2002-2009Takalani SesameMa DimphoTV series
2002Yizo YizoCouncillorTV series
2002Gaz'lamPortia's DoctorTV series
GenerationsPulengTV series
2005DumaThadiFilm
2006Jozi-HDumisani's First WifeTV series
2008Rhythm CityConnieTV series
2010eKasi: Our StoriesNellyTV series
2010Ga Re DumeleEsther Mamoruti TlhongTV series
2010IntersexionsThami's MotherTV series
2013Geraamtes in die KasGladys RhamaphosaTV series
2013Mzansi LoveSister MariaTV series
2013RemixAunt JabuTV series
2015MamelloMiss MasombukaTV series
2016Greed & DesireRefiloe MakgetlaTV series
201690 Plein StreetAusi PolinaTV series
2016DoubtTumiTV series
  1. "Veteran actress Mary Makgatho died from complications after a fall". ZAlebs (in Turanci). Archived from the original on 2021-11-12. Retrieved 2021-11-12.
  2. "Veteran actress Mary Makgatho dies: eNCA". www.enca.com (in Turanci). Archived from the original on 2021-11-12. Retrieved 2021-11-12.