Jump to content

Maxwell Mililo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maxwell Mililo
Rayuwa
Haihuwa Mqanduli (en) Fassara, 1960
ƙasa Afirka ta kudu
Mutuwa 2006
Sana'a
Sana'a dan wasan kwaikwayon talabijin

Maxwell Mlilo (1960-2006) an haife shi a Mqanduli, ɗan wasan kwaikwayo ne na Afirka ta Kudu wanda ya yi aiki a matsayin Ngconde, dangin Tshawe ta Emzini Wezinsizwa[1] kuma ya yi aiki cikin wasan kwaikwayo a Tshatsha .

  1. "City Press, Sondag 2 Mei 2004, p. 5: Does Emzini deserve two slots on SABC1?". 152.111.1.87. Archived from the original on 2015-09-28. Retrieved 2015-09-27.