Muhammad Tahir-ul-Qadri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Muhammad Tahir-ul-Qadri ( Urdu: محمد طاہر القادری‎ ‎ An haife shi a ranar 19 ga watan Fabrairu,shekarata alif dubu daya da dari tara da hamsin da ɗaya 1951).malamin Islama ne ɗan Pakistan-Kanada kuma tsohon ɗan siyasa wanda ya kafa Minhaj-ul-Quran International da Pakistan Awami Tehreek .

An sanya shi a cikin dukkan bugu don kimar Musulmai 500 mafi tasiri tun fitowar ta farko a shekarar 2009.