Muhammad akaro mainoma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
JS_Icon_Edit
JS_Icon_Edit

an haifa mainoma a watan september 26, 1965.muhammad akaro mainoma babban malami ne a bangaran banki da kuɗaɗen. yakasance tsohon mataimakin shigan jamiar nasarawa, jihar keffi [1]. yakasance shine shugaban ƙungiyar akawu na nigeria Gabaɗaya.

karatu[gyara sashe | gyara masomin]

mainoma yafara karatu a makarantar firamare ta dunama, lafia, sannan ya yayi makarantar gwabnati ta jeka ka dawo, miango. sannan yaje jamiar ahmadu bello ta zaria, dakuma jamiar southern baton rouge, dakuma jamiar pittsburgh dakuma jamiar cork, ireland [2]. yanada digiri na farko a fannin accounting, digiri na biyu a bangaran kudi, dakuma wani digiri a bangaran public sector accounting daga jamiar nasarawa, keffi. dakuma digiri na ukku a bangaran kudi a jamiar abuja. yana kuma da da wani digri daga nigerian defence academy.

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

a shekarar 1990, yayi aiki niger state supply company ltd. yakuma yi aiki da NCR (NIG) plc a matsayin planning executive . a shekarar 1992 yakoma jamiar ahmadu bello a zaria [3] .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Nassarawa State University, Keffi Nassarawa
  2. Vanguard Newspaper
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2018-06-15. Retrieved 2023-03-16.