Mutuwar Vincent van Gogh
Iri | Mutuwa |
---|---|
Mutuwar Vincent van Gogh, mai zane ɗan kasar Holand, ya faru ne da sanyin safiyar ranar 29 ga watan Yulin 1890, a cikin ɗakinsa a Auberge Ravoux a ƙauyen Auvers-sur-Oise a arewacin Faransa. Kwanaki biyu kafin nan, Van Gogh ya harbe kansa ko kuma da gangan wani ya harbe shi. Yayin da takardar shaidar mutuwarsa ta bayyana cewa ya mutu ne a dalilin cewa ya kashe kansa, akalla wasu masu rubuta tarihin rayuwa su biyu sun kalubalanci hakan, inda suka ce mai yiwuwa wani ne ya harbe shi da gangan.
Tushen labari
[gyara sashe | gyara masomin]Bayyanar farko-farko na mutuwarsa
[gyara sashe | gyara masomin]A farkon shekarar 1883, Vincent van Gogh ya rubuta wa ɗan'uwansa Theo : "... Game da lokacin da har yanzu ina da damar yin ayyuka na nan gaba, ina tsammanin jikina zai riƙe ni na zuwa wasu adadin shekaru. .. tsakanin 7-10, ya ce", ". . . Ya kamata in shirya tsawon tsakanin shekaru 5 zuwa 10. . " [1] Jami'in Van Gogh Ronald de Leeuw ya ayyana wannan batu da cewa "ya rubuta a wannan ne saboda yana tunanin cewa zai shawa kan matsalolinsa a tsakanin shekaru goma".
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Vincent van Gogh, "letter to Theo van Gogh, written c. 4-8 August 1883 in The Hague", translated by Johanna van Gogh-Bonger, edited by Robert Harrison, letter number 309.