Nkuli Sibeko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Nonkuleleko 'Nkuli' Sibeko (an haife ta ranar 24 ga watan Yunin, 1980), ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu, furodusa kuma marubuciya fim.[1][2][3]

Rayuwa ta mutum[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Sibeko ranar 24 ga watan Yuni 1980 a Afirka ta Kudu. Ta kammala karatu tare da digiri a fannin gidan wasan kwaikwayo a Jami'ar Cape Town.[4]

Ta auri ɗan wasan kwaikwayo Thembile Botman.

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Year Film Role Genre Ref.
2005 City Ses'la Dana Roberts TV series
2005 Mazinyo dot Q. Mrs Dlovo TV series
2006 Izoso Connexion Lerato TV series
2009 Society Dineo's Nanny TV series
2010 Home Affairs Mpho TV series
2011 It's for Life Zanele TV series
2012 Ses'Top La Dana TV series
2013 Samsokolo Guest role TV series
2013 Lexus Producer Short film
2018 Table Manners Producer, writer Film

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nkuli Sibeko". CliffCentral (in Turanci). 2016-03-30. Retrieved 2021-11-16.
  2. "A local film to make you feel". Roodepoort Record (in Turanci). 2018-09-30. Retrieved 2021-11-16.
  3. "The Team – ZANEWS". zanews. Retrieved 2021-11-16.
  4. "Nkuli Sibeko-Botman: TVSA". www.tvsa.co.za. Retrieved 2021-11-16.

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]