Noura's Dream
Appearance
Noura's Dream | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2019 |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Tunisiya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Hinde Boujemaa |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
Noura's Dream ( French: Noura Rêve ; Larabci: نورا تحلم ) fim ne na wasan kwaikwayo na ƙasar Tunisiya na shekarar 2019 wanda Hinde Boujemaa ya ba da Umarni kuma Marie Besson, François d'Artemare, Tatjana Kozar, Imed Marzouk da Samuel Tilman suka shirya.[1][2] Taurarin shirin sun haɗa da Hind Sabri a matsayin jagoran shirin, Lotfi Abdelli, Hakim Boumsaoudi da Imen Cherif. Soyayya ce tsakanin Noura, Jamal da Lassad wanda bai halatta ba kamar yadda dokar ƙasar Tunusiya ta tanada mai tsananin azabtar da masu aikata zina.[3][4]
An ɗauki fim din a birnin Tunis na ƙasar Tunisia. Fim ɗin ya yi fice a ranar 25 ga Yuni 2020. Fim ɗin ya sami mabanbantan ra'ayi daga masu suka.[5][6]
Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Hind Sabri a matsayin Noura
- Lotfi Abdelli a matsayin Jamel
- Hakim Boumsaoudi a matsayin Lassaad
- Imen Cherif a matsayin Yoser
- Jamel Sassi a matsayin Hamadi - Jami'in 'Yan Sanda mai cin hanci da rashawa
- Seifeddine Dhrif a matsayin Mahmoud - Dan sanda mai tambaya
- Belhassen Harbaoui a matsayin Belhassen
- Ikbel Harbaoui a matsayin Yosra
- Meriem Zitouni a matsayin Nadia
- Latifa Bida as Âalgia
- Moncef Ajengui a matsayin Mongi
- Achref Ben Youssef a matsayin Salah
- Fedi Kahlaoui a matsayin Khaled
- Linda Turki a matsayin Sarra
- Ons Ben Azouz a matsayin Mai gida
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Croll, Ben (2019-11-27). "'Noura's Dream' Director Hinde Boujemaa Owes It All to the Arab Spring". Variety (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Noura's Dream". TIFF (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Noura's Dream (2019): Film, Trailer, Kritik". www.kino-zeit.de. Retrieved 2021-10-06.
- ↑ "Noura's Dream" (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ Young, Deborah (2019-09-27). "'Noura's Dream' ('Noura Tehlam'): Film Review". The Hollywood Reporter (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.
- ↑ ElKader, Nada Abd (2020-06-29). "Identity Reviews: So What Was Noura's Dream?". Identity Magazine (in Turanci). Retrieved 2021-10-06.