Nur-Sultan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgNur-Sultan
Нұр-Сұлтан (kk)
Flag of Nur-Sultan, Kazakhstan.svg Emblem of Nur-Sultan-1.svg
Central Downtown Astana 2.jpg

Suna saboda Nursultan Nazarbayev (en) Fassara
Wuri
 51°08′N 71°26′E / 51.13°N 71.43°E / 51.13; 71.43
Ƴantacciyar ƙasaKazakystan
Enclave within (en) Fassara Akmola Region (en) Fassara
Babban birnin
Kazakystan (1997–)
Yawan mutane
Faɗi 1,078,362 (2019)
• Yawan mutane 1,518.39 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Kazakh (en) Fassara
Labarin ƙasa
Yawan fili 710,200,000 m²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Ishim (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 347 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Wanda ya samar Fyodor Shubin (en) Fassara
Ƙirƙira 1830
Tsarin Siyasa
• Shugaban gwamnati Bakhyt Sultanov (en) Fassara (11 Satumba 2018)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 010015
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+06:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 7172
Lamba ta ISO 3166-2 KZ-AST
Wasu abun

Yanar gizo astana.gov.kz
Tsakiyar birnin Nur-Sultan.

Nur-Sultan (lafazi : /nursultan/; tsohon suna, kafin shekarar 2019: Astana) birni ne, da ke a ƙasar Kazakistan. Shi ne babban birnin ƙasar Kazakistan. Nur-Sultan yana da yawan jama'a 1,200,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Nur-Sultan a farkon karni na sha takwas bayan haihuwar Annabi Isa.