Palun Leon Louis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

BOISSIER- Palun Léon Louis an haife shi a ranar 29 ga watan juni a shekara ta 1916, a Djougou, Benin, lawyer a kasar Senegal.[1]

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Lycée Faidherbe, University of Bordeaux, France; yazama minister a Economic Affairs responsible for Inter-territorial Relations in Senegal, a shekara ta 1957, yayi administrator na Banking Institute for the Issue of French Currency in French West Africa and Togoland, ambassador na United Kingdom a shekara ta 1960 zuwa 1966, ambassador na Austria, concurrently accredited to Norway, Sweden da Denmark a shekara ta 1961 zuwa 1966, Kuma ambassador na Switzer-land a shekara ta 1964 zuwa shekara ta66, daga nan ambassador na France.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)