Princess Aisha Mufeedah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Princess Aisha Mufeedah wadda akafi sani da Sabuwar Salma a shirin Kwana Casa'in an kuma haifeta a jihar Borno, Maiduguri inda ta girma a babban birnin tarayya Abuja. Princess Aisha Mufeedah (Sabuwar Salma a shirin Kwana Casa'in) an haifeta a shekarar 1999, Jarumar na daya daga cikin shahararrun mawaka mata dake rera wakoki na hausa da turanci a arewacin Najeriya, jarumar ta kware wajan Singing, songwriting da kuma rapping. Jarumar kuma ta samu lambar yabo ta Arewa women hiphop act (rapper), CAFE, 2016/17.

Wasu daga cikin wakokin ta[gyara sashe | gyara masomin]

• Sixteen

• Hot spot

• Leg chain

• Ji mana

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

[1]

  1. https://www.haskenews.com.ng/2022/02/tarihin-jaruma-princess-aisha-mufeedah.html?m=1