Kogin Rolling
Appearance
(an turo daga Rolling River)
| Kogin Rolling | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Tsawo | 5 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 41°26′36″S 172°34′52″E / 41.4433°S 172.581°E |
| Kasa | Sabuwar Zelandiya |
| Territory |
Tasman District (en) |
| River mouth (en) |
Wangapeka River (en) |

Kogin Rolling ɗan gajeren kogi ne dakeYankin Tasman na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand .An kafa ta ta mahadar tsakaninsu da ma rafin- Nuggety Creek, Blue Creek, da Granity Creek - kuma yana gudana zuwa arewa don isa kogin Wangapeka mai nisan kilomita 12 daga arewacin Dutsen Owen .
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin koguna na New Zealand
