São Gonçalo
Appearance
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Brazil | ||||
| Federative unit of Brazil (en) | Rio de Janeiro (mul) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 896,744 (2022) | ||||
| • Yawan mutane | 3,599.33 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 249.142 km² | ||||
| Altitude (en) | 19 m | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 22 Satumba 1890 | ||||
| Patron saint (en) |
Gonçalo de Amarante (en) | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Gangar majalisa |
municipal chamber of São Gonçalo (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 24400-000 a 24799-999 | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 21 | ||||
| Brazilian municipality code (en) | 3304904 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | saogoncalo.rj.gov.br | ||||
São Gonçalo birni ne, da ke cikin jihar Rio de Janeiro ta Brazil. Yana arewa maso gabashin Guanabara Bay a cikin yankin Rio de Janeiro Metropolitan Area. Shi ne birni na 16 mafi yawan jama'a a Brazil.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]- Paço_Municipal_de_São_Gonçalo in 1950
- Vista Área de Neves em São Gonçalo
- Piscinão_de_São_Gonçalo
- Mutondo_-_São_Gonçalo
- São_Gonçalo
- Centro_de_São_Gonçalo 2015
- Lagoinha_de_São_Gonçalo
- São_Gonçalo
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Costa, Cláudia; Lamas, Ivana; Fernandes, Rosan (December 2010), Planejamento Estratégico do Mosaico Central Fluminense (PDF) (in Harshen Potugis), Reserva da Biosfera da Mata Atlântica, p. 13, archived from the original (PDF) on 2016-10-07, retrieved 2016-10-02
