Sabulu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga SABULU)
sabulu
personal hygiene item (en) Fassara da cleaning product (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na salt (en) Fassara, detergent (en) Fassara da organic compound (en) Fassara
Amfani Tsaftar hannu, detergent (en) Fassara da shaving (en) Fassara

Sabulu wani gishiri ne na tsami da ake amfani dashi wurin ire-iren tsarkake samfuri dashi.[1] A ciki saitin cikin gida,sabulu abun rage danko ne wurin wanki, wanka da sauran ayyukan tsarkake gida. A saitin masanaántu,ana amfani da sabulu wurin kauri, bangaren man shafawa da kuma abu mai kara kuzari.

Amfani[gyara sashe | gyara masomin]

Wurin amfanin tsarkakewa,ana amfani da sabulu wurin narkar da barbashi da kuma baki,wanda daga nan zaá iya rarrabe abunda aka tsarkake,a wurin wanke hannu kuma, abun cire danko idan aka hada da ruwa kadan, sabulu na kashe kwayoyin cuta wurin rashin tsarin barin raya su. Yana kuma fitar da maiko ta hanyar barin ruwa mai gudana ya kawar dasu.[2]

Ana hada sabulu ne tahanyar hada kitse da maiko ta tushe.[3] A wani makamancin tsari kuma ana amfani da sabulu wajen hada abun wanka idan aka hada shi a cikin mahada.

Rabe raben Sabulu[gyara sashe | gyara masomin]

Sabulun ban Daki

Sabulun daba na ban daki ba

Tarihin Sabulu[gyara sashe | gyara masomin]

Yadda ake hada Sabulu[gyara sashe | gyara masomin]

Hotunan Sabulu[gyara sashe | gyara masomin]

Baby-Soap-Tindi-Ringuva
Baby-Soap-Tindi-Ringuva

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

.[4]

  1. https://en.wikipedia.org/wiki/IUPAC_books#Gold_Book
  2. https://cool.culturalheritage.org/waac/wn/wn23/wn23-3/wn23-304.html
  3. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-12-18. Retrieved 2023-03-11.
  4. https://en.wikipedia.org/wiki/IUPAC_books#Gold_Book