Jump to content

Keken ɗinki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Sewing machine)
Keken dinki
mace nadinki DA keke
keken dinkin hannu
Keken singa
Farin kai
jakar keken dinki
y

Keken dinki Wani na'ura ne dake amfani da ita wajen dunka kayan sakawa ko na amfani, irinsu takalma, jaka, fatan agogo, bargo, yadin kujera, jaka, akwati, ds-ds. Keken dinkin ya kasu kashi kashi akwai me amfani da wutan lantarki ( industrial) domin dinki akwai me amfani DArfly).Yaya sunan kayan jikin keken dinki

Charles Fredrick Wiesenthal Injiniya ne haifaffen Jamus da ke aiki a Ingila, an ba shi lambar yabo ta farko ta Biritaniya don na'urar injiniya don taimakawa fasahar dinki, a shekarar 1755.[1] A shekara ta 1790, wani ɗan ƙasar Ingila Thomas Saint ya ƙirƙiro na'urar ɗinki ta farko.

Ana amfani da keken dinki wajen dinka abubuwa da dama amman babban aikin keken dinki shine na dinka kayan sawa irinsu Riga, wando ds-ds.