Shu,aibu Dan Wanzan

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Shu'aibu Dan Wanzan tsohon jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud,jarumin barkwanci ne a masana'antar fim ta Hausa,ya rasu a sanadiyyar hadarin mota dashi da hussaina gombe tsigai.[1]yayi fina finai na barkwanci da dama a masana'antar.[2] ya Dade a masana'antar Yana fim , yayi fina finai da dama a masana'antar.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://www.modernghana.com/amp/nollywood/5189/kannywood-tragedy-how-top-stars-met-death-on-nigerian-roads.html
  2. https://labarai.com.ng/allahu-akbar-wasu-daga-cikin-jaruman-kannywood-da-suka-rasa-rayuwarsu-sanadiyyar-mummunan-hadarin-mota/