Tafarnuwa
Appearance
| Tafarnuwa | |
|---|---|
|
| |
| Scientific classification | |
| Kingdom | Plantae |
| Order | Asparagales (mul) |
| Dangi | Amaryllidaceae (mul) |
| Tribe | Allieae (mul) |
| Genus | Allium (mul) |
| jinsi | Allium sativum Linnaeus, 1753
|
| General information | |
| Tsatso |
tafarnuwa da garlic oil (en) |




Tafarnuwa, a Harshen Hausa. Garlic a harshen Nasara (Allium sativum).
Tafarnuwa tana magunguna iri daban daban. [1] Tafarnuwa nada Amfani sosai a cikin rayuwar mu ta yau da kullum tana maganin sanyi da kuma rage kitsen dake cikin jini.

Tafarnuwa tana da sinadarai masu tarin yawa a jikin da adam sannan tana maganin sanyin,ana sanya ta ciki abinci, bayan haka akan sha ta da ruwa domin magani.

Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Amsoshi: Amfanin cin tafarnuwa". DW Hausa. 9 March 2020. Retrieved 28 June 2021.