Takarda
Appearance
(an turo daga Takardar rubutu)
Takarda | |
---|---|
material (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | manufactured product (en) |
Amfani | substrate (en) , insulation (en) , mulch (en) , building material (en) , fasaha, product packaging (en) , Tsafta, banknote (en) , wallpaper (en) , writing surface (en) , painting support (en) da information storage medium (en) |
Suna saboda | papyrus (en) |
Kayan haɗi | wood fiber (en) , flax (en) , dye (en) da bleach (en) |
Karatun ta | paper studies (en) |
Time of discovery or invention (en) | 141 "BCE" |
Fabrication method (en) | papermaking (en) |
Described at URL (en) | vnexpress.net… da sdcvietnam.com… |
Hashtag (en) | Paper da Papier |
Has characteristic (en) | hygroscopy (en) , flammability (en) , compliance (en) da permeability (en) |
Tarihin maudu'i | history of paper (en) |
International Classification for Standards (en) | 85.060 |
Recycling code (en) | 22 |
MCN code (en) | 4707.10.00 |
Takarda wata abu ce fara tas da galibi ake rubutu da ita, duk da a wani lokaci akanyi wasu abubuwan da takarda bakasance sai rubutu ba to amman galibin takardu anyi su ne domin rubutu.[1] kuma ana anfani da takarda domin yin zane-zane, da kuma buga rubutu. Sannan kuma takarda yana da bango na kariya saboda kar ya yi datti ko kuma ya yage da sauransu.