Telephone
Telephone wata hanyar sadarwa ce da take bada damar tattaunawa ga mutane biyu ko sama da haka, Wanda suke mabanbantan wurare cikin sauki. [1]
A shekarar 1876, Alexander Graham Bell ya fara samun damar hakkin mallaka a United States na wannan na'ura da take bada damar jin sautin dan Adam daga mabanbantan wurare. [2]