Tsutsar ganye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tsutsar Ganye
Tsutsar ganye
Millipede in South Africa

Doratogonus a harshen turanci wacce ake kiran ta da shi. wacce ake kira da tsutsar Ganye ita tsutsa ce da take cikin jinsin millipedes wacce take da dangantaka da dangin Spirostreptidae . tana da girma, a kiya si girman ta ya kan kai 80-200 tsawo kuwa ya kan kai 3-8 na milimeta . tsayin ta an gwada da kowa, kuma akan same ta a Kudancin Afirka . [1] Yawancin nau'ikan an jera su akan Jerin Jajayen IUCN saboda halakar wurin zama .

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Empty citation (help)