Jump to content

Tukunyan kasa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tukunyan kasa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na amphora (en) Fassara, jar (en) Fassara, pitcher (en) Fassara da pot (en) Fassara
Kayan haɗi terracotta (en) Fassara
Tukunyar Kasa
Tukunyan kasa

Tukunyar kasa tukunya ce da ake yi da laka. Anfara yin wannan tukunya tun shekarun baya. Lokacin da babu cigaban da zaa ringa yin na karfe. Ana amfani da laka wajen hada abubuwa da dama. Daga cikinsu ne ke da akwai tukunyar kasa. Bayan ita akwai abubuwa dayawa da akeyi da laka. amma dai ita ta kasance mafi sanuwa a gun mutane domin itace aka fi amfani da ita akan sauran.