Jump to content

Tuwo da Miyar Kuka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Tuwo Miyar Kuka)
tuwo da miyan kuka
tuwo

Tuwo da miyar kuka ya kasance wani nau'ine na abincin gargajiya na hausawa wanda tun a can baya zamanin iyaye da kakanni akeyinsa Wanda yana ɗaya daga cikin nau'ikan abinci masu daɗi da Kuma ƙara lafiya tare da sanya kuzari