Ulama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wikidata.svgUlama

Ulama wata nau'in wasan motsa jiki ne, da ake gudanar dashi da wani abu kamar kwallo a yankunan dasuke jihar Sinaloa a kasar Mexico.