User:Kaboji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

An haifi Malam Ahmad Mohammad Salisu a garin Kontagora karamar hukuma ce dake cikin jahar Naija a tarayyan Nigeria a sha-bakwai ga watan bakwai 1987.

Yayi karatun primary a Ubandoma primary school dake garin Kontagora da kuma Abubakar Muhamud Gummi College dake jahar Kaduna, ya halarci Barewa college dake Zaria, ya idar da karatun sakandiri a Model School dake karamar hukumar Kontagora.

Ya halarci Jami'an Ibrahim Badamasi Babangida dake garin Lapai a jahar Naija