User:Musa Umar Funtua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

[1]Sunana Musa sunan mahaifina Umar. An haife ni a garin funtua ta jahar Katsina a Nigeria. Na yi firamare da sikandire duk a garin funtua, kuma yanzu haka ina kan karatun koyon malumta a colejin ilimi da ake garin funtua (MASLAHA COMMUNITY COLLEGE OF ADVANCE STUDIES FUNTUA)[1]

Yanzu haka kuma na kasance edita a shafin Wikipedia[1] .
  1. 1.0 1.1 Musafuntua@gmail.com