User:The Living love

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Barka da zuwa, (Hello)! Zaka iya Magana Anan!"Bazaka taba yin nadamar kyautatawa ba!"

"Kada kayi fushi""Kayi wa mutane kamar yadda kake so suyi maka""Kada ka cutar da kowa, saboda kada wani ya iya cutar dakai" | Wadannan wasu ne daga cikin muhimman shawarwari daga Manzon Allah Muhammad Al-Mustapaha, Tsira da amincin Allah sun tabbata agare shi.