User:Yusuf Sa'adu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Fyade a wannan lokacin ya zama ruwan daren daya gama duniya baki daya musamman kasashen mu na Africa masu tasowa, wani abun mamaki da takaici shine yadda ake samun karuwar fyade ga kananan yaran da basu jima da zuwa duniya ba.

A wasu lokutan ganin kada a batawa yara suna yasa iyaye kan kin yarda aje kotu ko abi duk hanyoyin da suka dace wajen bin hakkin yaran su idan an aikata masu fyade

Gwamnati a kullum tana ikirarin daukar mataki da alhimin yadda fyade ka kara ta'azzara a kasashen mu

Sannan kungiyoyi da dama na gangami da wayar da kan mutane akan illar fyade da kuma daukar matakan bin kadin wa'inda aka aikatawa fyaden

Shin ta ina zamu bi mu kaucewa wannan matsalar ne?