User talk:Syum90

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Zhikle Zlindakaɗ Kre Nenga Herkeda A Ngi Kita A Herkeda Kaɓai Te Nenga'a A Herkeda A Mbel Na.

TAJUDDEEN LAWAL ALELU[gyara masomin]

Assalamu alaikum

Assalamu alaikum[gyara masomin]

Sunana Tajuddeen Lawal Alelu an haifeni agarin ALELU Jega local government Kebbi State inda anan nayi karatun primary daga shekarar 2000 zuwa 2005 bayan na samu takardar shaidair kammala primary naje sakandari daga 2006 zuwa 2011 bayan na samu shedar kammalawa naje COAZ wato College of Agriculture Zuru inda ayanzu nake karatun Animal Health and Production nafara ne daga pre-national diplomar wato 2015 inda naci gaba da karatu na wato national diplomar a yanzu haka ina final year ina mai neman addu'ar ku.