Jump to content

Wikipedia:Wikimedia Commons

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ƴan uwan Wikipedia
Wikimedia Commons
|Hoto| |Bidiyo| |Sauti|
Yan uwan Wikipedia
Wikipedia:
Wikimedia Commons: Kundin saka fayel na hoto, bidiyo da kuma Sauti.
Commons Wikimedia ta kasance kundi tattara fayel, na Hoto, Bidiyo da kuma sauti, miutane editoci ne suke saka fayel din a cikin kundin, a Commons ne ake girke dukkannin fayel na bangarori daban-daban, kuma daga commons ne Wikipedia ke samun fayel dan amfani a muƙaloli (shafi), kowanne fayel dake Commons mutane ne suka bada shi kyauta a kan lasisin CC BY-SA 3.0 na amfanin kowa da kowa, ko kuma akan sauran lasisin amfani na fayel. danna wannan mahaɗan domin shiga https://commons. zaku iya bayar da hotunan ku kyauta domin cigaban ta, dannan wannan mahaɗan domin saka fayel a Commons Saka fayel a Commons
Hoto:Hoto a Wikimedia Commons ana sanya shi ta hanyan Saka fayel a Commons wato ta Wizard upload, shi wannan Wizard upload din hanya ce mai sauƙi da mutum zai bi dan saka hoto, bidiyo ko sauti a Commons, amman dole ne ya zamto cewa hotan naka ne wato (Own-work), ko wani ya bada hotan kyauta wato (Not-own-work) ko kuma hotan yana cikin kayan gandu wato (Public Domain). ka latsa linkin hoto domin samun cikakken bayani akan hoto,
Bidiyo: Bidiyo a Wikimedia Commons ana sanya shi ta hanyan Saka fayel a Commons wato ta Wizard upload, shi wannan Wizard upload din hanya ce mai sauƙi da mutum zai bi dan saka hoto, bidiyo ko sauti a Commons, amman dole ne ya zamto cewa hotan naka ne wato (Own-work), ko wani ya bada hotan kyauta wato (Not-own-work) ko kuma hotan yana cikin kayan gandu wato (Public Domain). ka latsa linkin hoto domin samun cikakken bayani akan hoto,
Sauti: Hoto a Wikimedia Commons ana sanya shi ta hanyan Saka fayel a Commons wato ta Wizard upload, shi wannan Wizard upload din hanya ce mai sauƙi da mutum zai bi dan saka hoto, bidiyo ko sauti a Commons, amman dole ne ya zamto cewa hotan naka ne wato (Own-work), ko wani ya bada hotan kyauta wato (Not-own-work) ko kuma hotan yana cikin kayan gandu wato (Public Domain). ka latsa linkin hoto domin samun cikakken bayani akan hoto,