Vaisei
Appearance
(an turo daga Waye)
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Faransa | |||
| Overseas collectivity of France (en) | Wallis and Futuna (en) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 160 (2018) | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+12:00 (en) | |||
Vaisei ƙauye ne a Wallis da Futuna. Tana cikin gundumar Sigave a arewa maso yammacin gabar tekun Futuna.Yawanta bisa ga ƙidayar 2018 mutane 160 ne.
