Jump to content

Kwamitin Hajji na Yammacin Bengal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwamitin Hajji na Yammacin Bengal
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara
Bangal
wanda suka fara zuwa hajji

Kwamitin Hajji ta Yammacin Bengal[1] na Jihar West Bengal wata hukuma ce ta doka ta aikin hajji a karkashin Ma’aikatar Kula da Marasa Rinjaye da Ilimin Madrasah a Gwamnatin West Bengal. Yana ƙarƙashin Dokar Kwamitin Hajji, 2002 kuma an kafa shi akan ka'idodin Kwamitin Hajji na Indiya. Kwamitin yana gudanar da Gidan Hajji a Sabon Gari, Kolkata.[2][3][4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.