Wikipedia:Wikipedia Watan Asiya/2021

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.




Wikipedia Watan Asiya Gasa ce dake zuwa a duk watan Nuwambaota kowace wace shekgasar tanaWa ke mayar da hankali ɗkan daukaka abubuwan da keɓancibanci Nahiyar Asiya a dukkanin harsunan Wikipmabanbantadaban. Koƙungiyangiya dake cikin gasar tana gudanar da edit-a-thon na tsawon ɗaya daya, wacikin Nuwambawamba, Ana son a ƙirƙiri sabbin muƙaloli, sanya bayanai a shafuka ko inganta shafukan da suka danganci nahiyar Asiya kawai, banda na daga kasashen ku, shiga gasar ba'a ƙeɓe kawai ga ƴan'Asiya ba, gasar kowa da kowa na iya shiga.

Wikipedia Watan Asiya

An soma gasar na farko ne a shekarar 2015, kuma duk shekara jimillan muƙaloli da ake samu ƙaruwa sukeyi, suma masu shiga gasar sai ƙara yawa suke yi. A shekaru uku da suka wuce ansami sama da 20,500 na ingantattun ƙasidu da aka sanya daga harsuna fiye da 50 na Wikipedia daga editoci sama da 2,000.

Kamar yadda aka saba, ƙawance da canjin al'ada na mutanen Asiya yasa duk wanda ke cikin gasar idan ya ƙirƙiri sabbin shafuka hudu (4) kacal, to za'a bashi kyauta "special Wikipedia Postcard" daga wata ƙungiya ta editoci daga nahiyar Asiya.

Dan haka kuyi maza ku shirya dan ku bada mamaki! baku san wace ƙungiyar Wiki bace zata turo maku da kyautar postcards! Editoci da suka ƙirƙiri ƙasidu masu yawa a kowace Wikipedia za'a karramasu da girmamawan "Wikipedia Asian Ambassadors" wato sun zama jakadu na musamman na Watan Asiya.

Yi Rijista anan

Dokokin Gasa[gyara masomin]

A taƙaice: Ana son a ƙirƙiri sabbin Muƙalu da suka danganci Asiya ne kawai, Misali kamar, mutane, wurare, al'adunsu, da sauransu (people, places, culture, etc.), akalla a samu 3,000 na bayits da kalmomi 300 ƙaranci, tareda madogararsu (shadar inda aka nazarto labarin (references)) a tsakanin watan Nuwamba ta 2021. Amma Banda ƙirƙiran jadawali (list or table).

  • Muƙalolin su zama sabbin ƙirƙira ne daga gareku, bawai ƙara yawan gajeren Muƙala aka yi ba, daga 1 ga watan Nuwamba 2021 0:00 zuwa November 30, 2021 23:59 (UTC).
  • Muƙalan ya zama yana da 3,000 na bayit da ƙarancin kalmomi 300. (exclude Infobox, template etc.)
  • Muƙalar ya zama ya cimma ƙa'idar Shaharantaka na Wikipedia.
  • Muƙalun su zama suna da Madogarai (references) masu inganci, bayanai da basu da tabbas ko sa'insa dole a sanya shaidar waɗanda suka faɗe su.
  • Muƙalolin kada su zama fassara zalla na komfuta ne amma kuma dole su zama an kofa sannan aka fassara ne.
  • Kada a samu matsaloli na hakƙin masu ainihin mallaka, ko gaskiyar ingancin bayanan Muƙalar.
  • Banda ƙirƙiran Muƙala wadda jadawali ce kawai.
    • Saidai kawai: Idan aka ƙirƙira jadawalin da yazama Wikipedia Featured list a kirge.
  • Muƙalar yazama mai Isar da sako ne.
  • Muƙalar yazama yana bayani ne akan kowane irin abu ne daga ƙasashen nahiyar Asiya.
  • Muƙalolin da masu tsara gasar suka aika dole wasu masu tsara gasar ne zasu bincikesu.
  • Masu hukunci daga kowane harshe na Wikipedia zasu ƙayyade ko an yarda da Muƙala ko ba'a yarda da ita ba.
  • A sanda aka ƙirƙira Muƙala hudu da suka hada duk abinda ake nema, za'a turo maka da WAM postcard daga cikin Yankunan Wikipedia na Asiya.
  • Jakadu (Ambassadors) na Wikipedia Asiya zasu samu Satifiket dauke dasa hannu (signed certificate) daga Asian Affiliates, tareda karin postcard.

Yi Rijista[gyara masomin]

Zaku iya Rijista a kowane lokaci cikin watan Nuwamban nan.

List of participants

Aika da Muƙaloli[gyara masomin]

Aika da Muƙalolin da kuka ƙirƙira anan.

Idan ana samun matsala wurin tura aiki a nan, a shigar da bayanin matsalar anan.

Waɗanda suka shirya[gyara masomin]